iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A jiya ne Aviv Kukhawi ya isa Bahrain a karon farko a wata ziyarar bazata inda ya gana da jami'an Bahrain da kuma kwamandan rundunar sojin Amurka ta biyar.
Lambar Labari: 3487033    Ranar Watsawa : 2022/03/10